Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Sakamakon gwajin da aka yiwa gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da uwargidarsa, Hafsat Ganduje ya nuna basa dauke da cutar ta Covid-19 wato coronavirus
The sun ta ruwaito cewa an yi wa masoyan biyu gwajin kwayar cutar ta Covid-19 amma sakamakon ya nuna cewa dukkansu biyu ba su dauke da cutar. Lorena tana daga c
Wata ma'abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook ta shawarci mata da su kiyaye kalamansu da sauran lamurransu a yayin da maza ke kulle a gida...
Wasu masallata da adadin su ya dara 25 sun kai wa jami'an kwamitin kar ta kwana na hana yaduwar kwayar cutar Covid-19 na jihar Legas hari a babban masallacin un
Wani malamin addinin musulunci a kasar Saudi Arabia ya ce halas mata su kauracewa shimfidar mazajensu wadanda ba su kiyayye ka'idojojin kare kansu daga kamuwa d
Mun fahimci cewa wasu Gwamnoni sun ki bayyana sakamakon gwajin COVID-19 da su ka yi. Za ku ji cewa a Kano ana jiran sakamakon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga jama’an jahar Kano su cigaba da bin dukkanin matakan kare kai daga kamuwa da annobar cutar Corona
Gwamnan jahar Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade ya umarci jami’an tsaron jahar da su tabbata sun kama duk wani mutumin da suka gan shi yana tafiya a kan titi ba
Amurka ta na ganin China ta na yaudarar Duniya a kan batun annobar Coronavirus. Ana zargin Kasar Sin ba ta fadan gaskiyar adadin mutanen da COVID-19 ta kashe.
Labarai
Samu kari