A labarin nan, za a ji cewa gwamna Bala AbdulKadir Mohammed ya yi sauye-sauye a gwamnatinsa yayin da daya daga cikin kwamishinoninsa ya bar aiki.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Bala AbdulKadir Mohammed ya yi sauye-sauye a gwamnatinsa yayin da daya daga cikin kwamishinoninsa ya bar aiki.
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
A kasar Birtaniya, mun ji yawan mutanen da COVID-19 ta ke kashewa ya sa an gina dakin ajiye gawa. Wannan aiki zai ci kimanin makonni inji Mista Rokhsana Fiaz.
A cikin wani jawabin da sakataren gwamnatin jihar, Usman Jidda, ya fitar a Maiduguri, ya ce gwamna Zulum ya kwace lasisin gidajen man ne bisa ikon da doka ta ba
Gwamnatin jihar Legas ta alanta sallamar masu fama da cutar Coronavirus 11 daga asibitin dake unguwar Yaba. Gwamnan jihar, Babajide Sanwoolu, da kansa ya sanar.
Shugaban Luminar International College of Alternative Medicine da ke Enugu, Farfesa Joseph Akpa ya ce ya gano maganin kwayar cutar covid-19 da ta zama annoba a
Kungiyar malamai masu koyarwa a jami'a (ASUU) a ranar Alhamis ta shawarci gwamnatin jihar da na jihohi da su goyi bayan rufe kasar nan ta hanyar samar da kayayy
Shugaban kungiyar likitoci a Najeriya, Aliyu Sokomba, ya ce daya daga cikin mambobin kungiyarsa mai jinyar masu cutar Coronavirus ya kamu da cutar daga wani.
Mahukunta a karamar hukumar Agege da ke jihar Legas sun yi nasarar rufe babban masallacin unguwar ta Agege saboda saba dokokin da gwamnatin jihar ta saka ha han
Gwamnatin kasar Jamus ta dauki alwashin baiwa Najeriya tallafin makudan Yuro miliyan 5.5, kimanin naira biliyan 2.2 kenan a matsayin tallafinta sakamakon bullar
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai wata mummunan hari a kauyen Gangara dake cikin karamar hukumar Sabon Birni ta jahar Sakkwtao inda suka kashe mutane 22 ta
Labarai
Samu kari