Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Hukumar Kare Cutattuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce ta yi kuskure wurin sanar da sakamakon gwajin COVID-19 a kasar. "A ranar 3 ga watan Afrilun 2020, mu
Gwamna Samuel na jihar Benue da mataimakinsa Injiniya Benson Abounu da kwamishinan Kudi da Tattalin Arziki, David Olofu duk ba su kamu da cutar coronavirus ba k
Iyalan mutum daya a kasar Spain wadanda suka hada da matar shi da yara 11 duk sun kamu da muguwar cutar coronavirus. Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito..
A ranar Alhamis, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samu nasarar gano mutane 3,550 cikin 5000 da ake nema wadanda suka hadu tabbatattun masu dauke da CIVD-19.
Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed ya ja kunnen 'yan Najeriya a kan dokar hana walwala da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saka a ranar 29 ga watan.
Gwamnatin jihar Osun ta alanta neman mutane shida masu cutar Coronavirus ruwa a jallo bayan sun gudu daga inda aka killacesu a Ejigbo, jihar Osun ranar Juma'a.
An ware Najeriya daga cikin jerin kasashe na farko da za su fara amfana da tallafin gaggawa da Bankin Duniya za ta bawa kasashe masu tasowa domin taimaka musu w
Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya ce gwamnati ba za ta bayar da gawawwakin wadanda suka mutu sakamakon cutar Coronavirus (COVID-19) ga iyalansu ba.
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane ashirin (20) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Labarai
Samu kari