Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Gwamnatin Jihar Sokoto karkashin Mai girma Aminu Waziri Tambuwal ta dauki mataki na yaki da cutar Coronavirus. Za a rika bin wadanda su ka dawo daga kasar waje.
Gwamnatin jahar Lagas ta sanar da cewar wani mutum dan shekara 36 ya mutu sakamakon Coronavirus a jahar. Kwamishinan lafiya na jahar ne ya tabbatar da hakan.
Ya bayyana cewa 'yan bindigar, wadanda aka gano cewa masu garkuwa da mutane ne, sun kewaye gidan Mamman tare da yin harbin iska domin tsorata jama'a. Shaidar
Adadin wadanda suka mutu a Najeriya sakamakon covid-19 ya karu zuwa 5, a bisa ga bayanin da Cibiyar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta fitar.
Akwai alamun firgici da dimaucewa a tattare da mutanen, wadanda yunwa ta bayyana kuru-kuru a jikinsu. Kwamishinan aiyuka na musamman a jihar Zamfara, Alhaji Moh
Sakataren Gwamnatin jihar Neja ya sanar da janye dokar ta baci da ta sanya a jihar inda aka haramtawa mutane zirga-zirga saboda tsoron yaduwar cutar Coronavirus
Benaoyagha Okoyen, karamin jakadan Najeriya a kasar Birtaniya, ya tabbatar da mutuwar yan Najeriya uku wadanda suka kamu da cutar Coronavirus a kasar Amurka.
Jami'an tsaron tabbatar da dokar hana fita a birnin tarayya Abuja karkashin jagorancin kwamishanan yan sandan FCT, Bala Ciroma, sun damke motoci 51, babura 46.
Kungiya ta ce a daina rabawa Maras karfi kudi ta hannu sai banki. Wannan Kungiya ta bukaci Buhari da CBN su yi wa Najeriya cikakken bayanin tallafin COVID-19.
Labarai
Samu kari