Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
A Najeriya Gwamnatin Tarayya ta roki Majalisa damar amincewa da bude asusun agajin COVID-19. Ministar kudi ta na neman tatso N500bn na yaki da cutar a kasar.
A cikin sanarwar da ya fitar dauke da saka hannunsa a ranar Asabar ya ce kawo yanzu Najeriya ba ta fara amfani da fasahar 5G ba kuma ofishinsa bai bawa kowane k
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane biyar(5) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar
Gwamnatin jihar Bauchi ta sake waiwaye kan wata sanarwa da ta fitar na sanya dokar ta baci da zata rufe jihar na tsawon kwanaki 14 domin dakile shiga da yaduwar
Wani mai fama da cutar Coronavirus dake killace a asibitin cututtuka dake Yaba, Legas ya samu lafiya kuma tuni an sallamesa. Gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu y
Ya yi murabus daga koyarwa a shekarar 1965 inda ya koma bangaren kasuwanci kuma ya yi aiki a wurare da dama da suka hada da Kamfanin Hakar Ma'adinai ta Najeriya
Da suka sanyo shi a gaba da tambaya, faston ya ce yana so yayi amfani da wannan kashi na mutanen ne ya gabatar da bincike, inda kuma daga baya ya ce yana so...
Mutane bakwai kacal suka halarci taron gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru, ind aya aurar da diyarsa ranar Asabar yana mai biyayya ga dokokin hana yaduwa.
Wata matar aure mai zama a jihar Nasarawa mai suna Rosemary Osegba Clem, ta ce bata nadamar kashe sirikarta mai suna Ashi Clem a yankin Abena da ke karamar...
Labarai
Samu kari