An ba kamfanoni lasisin shigo da mai domin a samu sauki, amma watakila karin kudin man fetur ya zama dole domin ‘yan kasuwa sun canza farashi a tashoshin mai
An ba kamfanoni lasisin shigo da mai domin a samu sauki, amma watakila karin kudin man fetur ya zama dole domin ‘yan kasuwa sun canza farashi a tashoshin mai
Abokiyar aikin Mary Habila budurwar da ta mutu a gidan Ministan ayyuka, ta bayyana abubuwan da suka faru. Ta ce ta yi bayani ne ba tare da an matsa mata lamba ba.
Tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya yi kira ga gwmanatoci a kowanne mataki, kungiyoyin addinai, kamfanoni masu zaman kansu da kuma masu hannu da shuni
Gwamnan jahar Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa akwai magungunan gargajiya da ya yi amfani da su yayin da yake killace, wanda yace sun taimaka masa wajen warkew
An maida Boris Johnson zuwa sashen ICU a asibiti yayin da ya ke fama da COVID-19. Zuwa Litinin da rana, jikin Firayim Ministan ya tabarbare a asibitin Landan.
Dakunan gwajin za su taimaka matuka wajen shawo kan yaduwar kwayar cutar covid-19ta hanyar gano masu dauke da kwayar cutar ba tare da bin doguwar hanya ba. Bash
Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike ya zargi gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da siyasantar da tallafin naira biliyan 10 da ya ba jahar Legas na corona.
Hukumar tabbatar da sihhancin magunguna da abinci a Najeriya NAFDAC a ranar Litinin ta fargar da yan Najeriya kan yaduwar jabun kwayoyin maganin Chloroquine.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane shida (6) da suka kamuwa da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa an sake samun sabbin mutane biyu da suka kamu da cutar Covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus a Ogun, mutane shida kenan suka kamu.
Kwamitin gwamnatin jahar Bauchi kan annobar Coronavirus ya bayyana cewa har yanzu ba a tabbatar da sakamakon gwajin gwamnan jahar, Bala Mohammed na biyu ba.
Labarai
Samu kari