Hukumar UNICEF ta tabbatar da sahihancin hoton da Lionel Messi ke yi wa Lamine Yamal wanka a wani taron da ta shirya. Mahaifiyar Yamal na cikin hoton.
Hukumar UNICEF ta tabbatar da sahihancin hoton da Lionel Messi ke yi wa Lamine Yamal wanka a wani taron da ta shirya. Mahaifiyar Yamal na cikin hoton.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya ce Mary Habila ta kira saurayinta kafin rasuwarta tana korafin zubar jini daga hanci, inda ta roƙe shi kada ya katse wayar.
Gwamnatin jihar Legas a ranar Litinin ta sanar da cewa an sake sallamar mutane biyu masu dauke da cutar Coronavirus bayan samun waraka a asibitin jinyar cututtu
Rahotanni da muke samu yanzu ya nuna cewa Kwamishinan birane da wutar lantarki na jahar Bayelsa, Alexander Markus Senlo ya rasu, bayan ya yi rashin lafiya.
Da yake gabatar da jawabi a wurin bikin yaye dakarun sojin, shugaban rundunar NAF (CAS), Air Marshal Sadique Abubakar, wanda shugaban sashen bayar da horo na
Tun a ranar 29 ga watan Maris Legit.ng ta wallafa rahoton cewa hamshakin attajirin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote, zai samar da wata cibiyar killace wa mai ga
Gwamnatin kasar Ghana ta sanar da wasu shirin tallafi da ta tanadar wa al’ummanta domin rage masu radadin lamura sakamakon annobar coronavirus wacce ta mamaye
Yayinda jihar Kaduna ta samu karin mai cutar Coronavirus daya ranar Lahadi, wanda ya kai adadin masu cutar a jihar 5, gwamnatin jihar ta ce kawo yanzu an tura.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cire dala miliyan 150, kimanin naira biliyan 55 daga asusun kasa na musamman wanda aka fi sani da suna ‘Sovereign We
Nahiyar Afrika na iya fuskantar kamuwar mutane 450,000 da cutar Coronavirus a watan Mayu idan ba'a harzuka wajen gwada mutane da inganta harkokin kiwon lafiya.
Ta bayyana cewa ana bawa talakawan N20,000 kowanne wata a matsayin alawus da zai basu damar fara kananan sana'o'i da za su basu damar taimakon kansu da iyalansu
Labarai
Samu kari