Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Kasar Najeriya da jamhuriyar Chadi a ranar Alhamis sun amince da jaddada yarjejeniyad yakar Boko Haram da ke tsakaninsu. Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Maga
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya nisanta kanshi daga fostocin yakin neman zabensa a matsayin shugaban kasa a 2023 da ke yawo. Wata fosta mai dauke da
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya bayyanawa duniya cewa ya Allag ya bashi waraka daga cutar Coronavirus bayan gwaji na biyu da aka yi masa.
Marasa lafiya sun gamu da kabakin alheri yayin da gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle ya kai ziyara dubiya asibitin kwararru na Yariman Bakura dake garin Gus
Kwararrun likitoci guda 100 ne suka gamu da ajalinsu sakamakon kamuwa da suka yi da cutar Coronavirus yayin da suke kula da masu dauke da cutar a kasar Italiya.
A yau Alhamis ne rundunar dakarun kasar Chadi ta ce ta kammala kai hari ga mayakan Boko Haram da ke yankin iyakar Chadi da rundunar soji 52. Ta samu halaka maya
Yan gidan sarautar kasar Saudiyya akalli 150 sunkamu da cutar Coronavirus a makonni baya-bayan nan, rahotanni sun bayyana. A cikin har da gwamnan birnin Riyadh.
Rashin jituwa ya mamaye jam'iyyar APC reshen jihar Gombe bayan rikicin da ya barke tsakanin wasu manyan jam'iyyar masu fatan zama masu fadi a ji a jam'iyyar.
Shugabannin duniya ciki har da tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo da tsohuwar manajan bankin duniya, Ngozi Okonjo Iweala sun roki kasashen mafi karfin
Labarai
Samu kari