Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Ismail Afakallah ta yi sulhu da gidan talabijin Arewa24 bayan takaddama da suka samu a farkon.
A jawabin da ya yi wa manema labarai a gidan gwamnati bayan an sallame shi, ya mika godiyarsa ga yan Najeriya da mutanen jiharsa musamman sarakuna, malamai da m
Yayinda duniya ke cigaba da laluben maganin cutar Coronavirus bayan kwanaki 100 da bullowarta, Mai alfarma sarkin Musulmi ya baiwa kungiyar kiwon lafiyar duniya
A yammacin ranar Alhamis 9 ga watan Afrilun 2020, an samu mutane 288 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 a Najeriya kamar yadda Hukumar Kula da Cututtuka masu
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta kammala kafa cibiyar gwajin cutar Coronavirus a asibitin koyarwar Malam Aminu Kano dake jihar Kano, ta fark
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa za ta dauka tsauraran matakai don ganin bayan mayakan Boko Haram. Ya sanar da hakan ne a fadar shugaban kasa a
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya koka da mummunan halin da asibitocin kasar nan ke ciki. Mustapha, wanda shine shugaban kwamitin shugaban kasa na
A ranar Alhamis ne aka sake samun mutuwa sakamakon muguwar cutar coronavirus a Najeriya, jaridar The Punch ta ruwaito. Kamar yadda cibiyar kula da cutuka masu y
Robert Koleoso, tsohon sanatan jihar Oyo ta Arewa tsakanin 2003 zuwa 2007 ya rasu. Koleoso dan asalin karamar hukumar Saki ne ta jihar Oyo. Ya rasu ne a asibiti
Labarai
Samu kari