Wani rahoto daga Amurka ya nuna cewa Isra'ila ta yi kokarin kafa gwamnati a kasar bayan kai hare-hare kasar. Mahmoud Ahmadinejad Isra'ila ta so ba shugabanci.
Wani rahoto daga Amurka ya nuna cewa Isra'ila ta yi kokarin kafa gwamnati a kasar bayan kai hare-hare kasar. Mahmoud Ahmadinejad Isra'ila ta so ba shugabanci.
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
A jiya ne Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi magana game da halin lafiyar Malam Nasir El-Rufai. An ji cewa gwamna El-Rufai ya na aiki daga inda ya killace kansa.
Gwamnatin Legas ta musanya abin da Gwamnatin Buhari ta fada, ta bayyana dalilin da ya sa aka bada gawar Abba Kyari har Isa Ali Ibrahim Pantami ya masa sallah.
A cikin wani sako daban da asibitocin su ka aika wa ma'aikatansu da ma su mu'amala da su a 'yan kwanakin baya bayan nan, sun shawarcesu da su killace kansu, san
A kwanakin baya ne gwamnatin Jigawa ta sanar da dakatar da cin kasuwanni sati - sati a jihar domin dakile yaduwar annobar cutar covid-19. Jami'an 'yan sanda sun
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 38 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Lahad
An samu bullar cutar Coronavirus a Sakkwaton Shehu, Gwamnatin jihar ta tabbatar. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana hakan ne a jawabin da yayiwa yan jarida
Gwamnatin jahar Imo ta musanta labaran dake yawo wai za ta sauya sunan jami’ar jahar Imo zuwa jami’ar Abba Kyari, ba kamar yadda rahotanni suke ta yayatawa ba.
A wani jawabi da kakakin rundunar soji, Kanal Sagir Musa, ya fitar ranar Lahadi a Damaturu, ya ce an kashe mayakan kungyar Boko Haram yayin da su ke shirin kadd
Farashin gangar danyen main a kasar Amurka ya yi saukan da bai taba yi ba a shekara 22 a ranar Litinin inda ya karye da kashi 40 zuwa dala 11 sakamakon annobar
Labarai
Samu kari