Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Mun ji cewa Gwamnan Kaduna zai sa kafar wando daya da masu sabawa dokar kulle. Gwamna El-Rufai zai yi maganin masu shigowa Jihar Kaduna a sace ta babban titi.
Gwamnatin Kano ta sassauta dokar kulle da ta saka a fadin jihar domin dakile yaduwar annobar cutar covid-19. Mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Yusuf G
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a shirye yake da ya ba jama'ar jihar damar zuwa siyayyar azumin watan Ramadan. Gwamnan ya ce: "Akwai
Daya daga cikin fitattun jarumai a dandalin wasan kwaikwayo na Kannywood, Rahama Sadau, ta watsa wasu zafafan hotunanta tare da kyawawan 'yan uwanta mata uku.
Gwamna Ahamdu Fintiri na jihar Adamawa, a ranar Laraba ya tabbatar da mutum na farko da aka samu ya kamu da COVID-19 a jihar. A wata sanarwa ta musamman da gwam
Da ya ke jaddada bukatar a hada kai domin yakar cutar covid-19, El-Rufa'i ya ce dole jama'a su yi biyayya ga matakan kare kai da dakile yaduwar annobar. El-Rufa
A halin yanzu an samu bullar cutar covid-19 a jihohi 25 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda alkaluman Hukumar Lafiya NCDC suka tabbatar.
Ministan wuta, Saleh Mamman, ya ce batun da ake yi na yiwuwar bai wa al’umman kasar wutar lantarki kyauta har na tsawon watanni biyu, ba abu ne mai yiwuwa ba.
Almajirai guda 419 ne gwamnatin jihar Katsina ta karba daga hannun gwamnatin jihar Kano da aka bukaci su koma jihohinsu na haihuwa a yunkurin Kano ke yi na taka
Labarai
Samu kari