Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta daga kan cewa ya zama dole a haramta Almajiranci a yankin kamar yadda The Punch ta ruwaito. Gwamnonin sun bayyana hakan ne a ranar T
An dakatar da gwajin kwayar cutar Cocid-19 a jihar Kano sakamakon rashin kayan aikin. Farfesa Sadiq Isah na kwamitin yaki da cutar Covid-19 a Kano ya tabbatar w
A wannan karo, annobar ta shiga cikin jahar Adamawa, wanda hakan ya zamto karo na farko da aka samu wani mutumi mai dauke da ita tun bayan watanni biyu da fara
An yi zargin cewa tsoron kamuwa da cutar coronavirus ya sanya wasu likitoci a asibitin koyarwa na jami'ar Enugu sun bari wata mata ta riga mu gidan gaskiya.
Kwamishinan lafiya ta jihar Kaduna ta sanar da sallamar karin mutum daya wanda ya warke daga cutar Covid-19 a jihar. Wannan ya kai jimillar wadanda aka sallama
Shelkwatar tsaro ta rundunar Sojin Najeriya ta sanar da mutuwar wasu gungun yan bindiga dadi a jahar Zamfara har guda 21 bayan wata kazamar karanbatta da suka y
Rikicin Amurka da kasar Sin a kan Coronavirus ya kai wajen Alkali a Kotun tarayya. Cutar Coronavirus ta sa wata jihar Amurka ta maka kasar China gaban kotu.
Majalisar koli ta addinin Musulunci a Najeriya, NSCIA, dake karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi, ta ki amincewa da matakin kona gawar Musulmin da Co
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya ya shawarci Alkalin alkalan Najeriya, Jastis Ibrahim Tanko Muhammad a kan a shirya kafa kotun laifuka na musamman a dukkan
Labarai
Samu kari