Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Ministan lafiya, Osagie Ehanire ya a yau za a sake gwada ma'aikatan lafiya da suka zo Najeriya daga kasar China a kan kwayar cutar coronavirus. Ma'aikatan lafiy
A jiya an ga mutane masu tarin yawa a kasuwannin birnin tarayya suna karya dokar gwamnatin tarayya. Jaridar Daily Trust ta lura cewa an karya dokokin nisantar j
Wani Jagoran APC ya ayyana wani Bakatsine a matsayin wanda ya fi dacewa ya zama Magajin Abba Kyari da ya rasu. Cif N. Kpodoh ya roki Buhari ya nada mutumin nan.
NCDC da WHO sun yabawa kokarin Gwamna Dapo Abiodun wajen yaki da cutar COVID-19 a jiharsa. Dr Chike Ihekweazu ya yi kira ga Gwamnoni su yi koyi da Gwamnan Ogun.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta nemi ta aika kokon barar neman tallafin biliyan goma sha biyar zuwa gwamnatin tarayya domin yakar annobar coronavirus.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 91 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya yau Laraba.
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba ta lashi takobin cigaba da rikewa mambobin kungiyar malaman jami'a ASUU da suka yiwa gwamnati bore ba muddin suka ki badawa.
NAFOWA ta yi rabon kayan ne domin bikin cikar rundunar Sojan sama shekara 56 da kirkira, don haka ta yi amfani da wannan dama domin faranta ma jama’a marasa gal
Cocin Christ Evangelical Intercessory and Life Intervention Ministry dake unguwar Sabon Tasha, a Kaduna ta raba ma al’ummar Musulmai kayan abinci da na masarufi
Labarai
Samu kari