An samu karin bayani kan matakan da sojoji da sauran hukumomi suka dauka wajen ganin sun ceto daliban jihar Oyo wajen cafke iyalan 'yan bindigan.
An samu karin bayani kan matakan da sojoji da sauran hukumomi suka dauka wajen ganin sun ceto daliban jihar Oyo wajen cafke iyalan 'yan bindigan.
Sanata Lindsey Graham ya yi martani cikin rashin tsoro ga barazanar Iran kwanaki biyar kafin rasuwarsa, bayan an nuna hotonsa a jana'izar Ali Khamenei.
Rundunar sojin Operation Hadarin Daji ta halaka 'yan bindiga 89 tare da ceto wasu mutum biyar da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Shugaban fannin yada laba
Wata mata da ake zargin ta tsere ne daga cibiyar killacewa ta Abuja an damke ta a jihar Nasarawa. Matar 'yar asalin Ibadan ce kuma ana zargin ta gudu daga cibiy
Duk da gwamnatin Kano ta musanta labarin yawaitar mutuwar mutane a cikin birnin jihar, rahotanni sun bayyana cewa adadin mutanen da ke mutuwa ya na cigaba da ar
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 87da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Asabar.
Hakan na kunshe ne cikin jawabin da Suleiman Yola, daya daga cikin shugabanni a kungiyar PSB, ya fitar ranar Asabar a Abuja. A cikin sanarwar, Yola ya bayyana
Mazauna wata anguwa a jihar Kano sun tare masu rabon kayan tallafi na jihar inda suka dinga kwatar kwalaye da buhunan kayan abinci. Kamar yadda bidiyon ya nuna,
Yara biyu be suka rasu sakamakon dandazon jama'a da suka cika kasauwar Jalingo don siyayya. Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, jama'ar sun fara tureren
Duk da dokar kulle da hana yin taruwar mutane da gwamnatoci suka saka a jihohin su sakamakon bullar annobar coronavirus, wasu mutane suna cigaba da saba dokar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da samun karin mutum daya mai dauke da cutar Covid-19, kwamishinar lafiya ta jihar, Dr Amina Mohammed Baloni ta sanar. A taka
Labarai
Samu kari