An samu karin bayani kan matakan da sojoji da sauran hukumomi suka dauka wajen ganin sun ceto daliban jihar Oyo wajen cafke iyalan 'yan bindigan.
An samu karin bayani kan matakan da sojoji da sauran hukumomi suka dauka wajen ganin sun ceto daliban jihar Oyo wajen cafke iyalan 'yan bindigan.
Sanata Lindsey Graham ya yi martani cikin rashin tsoro ga barazanar Iran kwanaki biyar kafin rasuwarsa, bayan an nuna hotonsa a jana'izar Ali Khamenei.
A jerin kasashen da ta wallafa, WHO ta nuna cewa an samu mutum 541 da suka kamu da cutar a Najeriya wanda hakan ke nuna cewa an wallafa rahoton ne kafin hukumar
Allah ya yi wa tsohon babban alkalin kotun daukaka karar shari'ar Musulunci ta jihar Kano, Dahiru Rabiu rasuwa. Ya rasu ne a yau Asabar a gidansa da ke kwatas d
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya tabbatar da cewa mutane biyu sun kamu da kwayar cutar COVID-19 a jihar kamar yadda premium Times ta ruwaito. Wannan na
Wani shugaban babban banki da ke jihar Kano, Abdullahi Lawal ya mutu bayan an zargi yana dauke da cutar Covid-19. Majiya daga iyalansa ta ce marigayin kuma kwar
Daga yanzu, alkalan ba su da wata zabi da ya wuce cin tara, hukuncin dauri da sauran hukunci da suka hada da yi wa al'umma hidima da dai sauransu kamar yadda AF
Taiwo Akerele, shugaban ma'aikatan Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya yi murabus daga mukaminsa. A wasikar da ya mika mai kwanan wata 25 ga watan Afirilu, ya
Gwamnatin jihar Oyo a ranar Juma'a ta bayyana cewa za ta mayar wa da gwamnatin tarayya buhun shinkafa 1,800 wacce ta bata a matsayin tallafi don duk kwari sun c
A matsayin hanyar tabbatar da dokar nisantar juna ta yi aiki a kasuwannin Abuja tare da hana yaduwar annobar a babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello
A yayin da gwamnatin jihar Kano ke ci gaba da musanta mutuwar jama'ar jihar, mazauna birnin na zaune a cikin tsoro ne don kuwa ana ci gaba sa birne gawawwaki ba
Labarai
Samu kari