Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Rahoton da ake yi wa lakabi da rahoton Oransaye mai shafi 800 ya bayar da shawarar soke wasu hukumomi tare da gwamutsa wasu ma'aikatun gwamnati 102. Ministan Ku
Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara na shan suka a kan siya wa kwamishinoninsa manyan motocin alfarma da ya yi, duk da matsalolin da ake ciki na corona.
Firam ministan kasar Guinea-Bissau, Nunu Nabiam da wasu ministoci uku an tabbatar da sun kamu da cutar Covid-19 a ranar Laraba. Ministan lafiya, Antonio Deuna n
Wasu mazauna gidan yari guda biyu sun tsere daga kurkukun garin Sapele na jahar Delta bayan barkewar wani kazamin rikici da yayi sanadiyyar harbin mutane 5.
Fadar shugaban kasa ta yi magana a kan masu yunkurin siyasantar da mace-macen da ake yi a jihar Kano. Ta ce babu lokacin batawa don cimma wasu burikan siyasa a
Tun a makon da ta gabata ne al’ummar jahar Kano suka shiga cikin halin fargabar bayan samun mace macen mutane da dama a jahar cikin yan kwanaki kadan ba tare da
Bayan kwana daya tak da rasuwar fitaccen jarumin Bollywood, Irrfan Khan, mun samu labarain mutuwar jarumi Rishi Kapoor. Rishi Kapoor ya kwashe shekaru cif yana
Ministan Kudi, Zainab Ahmed cikin sanarwar da ta fitar ya nuna cewa jihohin da suka amfana da tallafin sun hada da bia, Adamawa, Bauchi, Benue, Delta, Edo, Ekit
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana wassu sharudda da yace dole a cike su kafin ya sassauta dokar hana zirga-zirga ta jihar Kaduna wacce aka
Labarai
Samu kari