Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da sanarwar gargadi kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 26 na Najeriya. Ta bayar da shawarwari.
Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da sanarwar gargadi kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 26 na Najeriya. Ta bayar da shawarwari.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta roki Burna Boy, Davido da sauran manyan mawaka da su ba da ta su gudunmawar wajen taimakawa talakawa.
Ministan kiwon lafiya a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dakta Osagie Ehanire ya roki yan Najeriya su taimaka da gidajensu domin killace masu cutar Cor
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai wa wani yanki da mayakan Boko Haram ke amfani da shi hari. Dakarun sun yi wa yankin Parisu da ke dajin Sambisa a jihar Born
Kungiyar NEF ta dattawan Arewa, ta zargi gwamnonin jihohi da dama na Najeriya da laifin siyasantar da lamarin annobar cutar coronavirus wadda ta barke a kasar.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta hannun hukumar yan sandan farar hula, SSS, da gwamnatin jihar Kaduna su kar
A kalla gidaje 300,000 wadanda ke da mutane 1,000,000 ne za su samu tallafin rage radadi na gwamnatin tarayya a jihar Kano. Sakataren hukumar al'amuran gaggawa
Kungiyar dattawan Arewa ta jinjinawa kokarin gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan yadda ta dauka mataki a kan al'amarin da ke faruwa a jihar Kano.
Madagascar ta binciko wani magani na gargajiya daga wani ganye wanda ta sarrafa shi kamar ganyen shayi, kuma ta sanya masa suna COVID-Organics.............
Sabanin yadda kafafen sada zumuntar zamani suka dinga wallafawa tun a daren jiya Alhamis, tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'abba bai mutu ba.
Gwamnatin jahar Filato a karkashin jagorancin Gwamna Simon Lalong ta sanar da sassauta dokar hana shige da fice da ta sanya a jahar don gudun yaduwar annobar Co
Labarai
Samu kari