Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Buhari ya nada sabon shugaban Bankin Manoma
Breaking
Buhari ya nada sabon shugaban Bankin Manoma
daga  Aminu Ibrahim

Mr Hassan, kwararran ma'aikacin banki da ya yi aiki na fiye da shekaru 20 zai karbi ragamar jagorancin bankin manoman kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito.