Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Gwamna Abubakar Badaru na jihar Jigawa ya bayyana cewa mutum 20,000 ka iya harbuwa da cutar coronavirus a jiharsa idan har suka ki bin ka'idojin da aka gindaya.
Daya daga cikin masu binciken maganin korona a ABU, Farfesa Haruna Abdu Kaita, ya ce sun samo maganin cutar daga tsirrai da ake samu a wasu sassan kasar nan.
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Mu'az Magaji, ya fito daga dakin kulawa ta musamman yayin da ya ke ci gaba da samun sauki bayan kamuwa da cutar korona.
Sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce abinda zai bai wa fifiko na farko shine biyayya ga shugaba Buhari ba jama'a ba.
Buhari ya nada shi ne kasantuwar shi ba dan siyasa ba ne, ga kuma tsananin hakuri da kuma matsayinsa a duniya duba da kwarewarsa wajen mu’amalar kasa da kasa.
Gambari dan shekara 75 zai maye gurbin Abba Kyari, wanda ya rike mukamin tun daga shekarar 2015 zuwa watan Afrilun 2020 kafin rasuwarsa dalilin Coronavirus.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da kuma tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Dr. Bukola Saraki sun mika sakon taya murnarsu ga Farfesa.
Babu shakka ajali ko kuma yawan shekaru su na iyakance burikan mutane da dama, ta yadda ba sa iya cimma wasu bukatunsu kamar yadda inda sun kasance matasa.
Daga karshe bayan walankeluwa fadar gwamnatin Najeriya ta sanar da Alhaji Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa.
Labarai
Samu kari