Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
A cikin wani jawabi da ma'aikatar tsaro ta kasar Nijar ta fitar ranar Laraba, ta ce dakarunta sun kashe mayakan kungiyar 25 a kudancin jihar Diffa, babban birni
Mike Ryan, babban direktan sashin bayar da taimakon gaggawa ta Hukumar Lafiya ta Duniya, ya ce akwai yiwuwar kwayar cutar coronavirus ba za ta bace a duniya ba.
Majalisar zartarwa a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da kashe N47bn don samar da karin wutar lantarki megawatt 40 a Najeriya.
Ya bayyana cewa daga baya sun sallami Bala da wasu sauran matasa hudu bayan sun gano cewa basu da laifi, amma a hanyarsu ta fita daga ofishin, sai wani soja ya
Hukumomin lafiya na ci gaba fadi-tashi domin dakile yaduwar cutar korona a Najeriya sai dai fa lamarin ya ci tura domin kuwa cutar na ci gaba da bazuwa a kasar.
A ranar Laraba, 13 ga watan Mayun 2020, gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da cewa tana neman wani kansila ido rufe sakamakon zargin sa da ake da satar shanu.
Mataimakin kakakin majalisar jihar Katsina, Shehu Tafoki ya samu damar yi wa zauren majalisa jawabi amma sai ya fashe da kuka a kan rashin tsaron da ya addabi
A Masallacin Reihanat al-Hussein da ke yammacin Tehran, an ga masallata cikin takunkumin fuska yayin da suke zaune nesa da junansu domin gudanar da ibadu. Masal
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya nuna damuwarsa da yadda mazauna jihar sa ke ta ke dokar nesa-nesa da juna don dakile yaduwar annobar coronavirus.
Labarai
Samu kari