Za a ji tsohon Shugaban Kotun Da'ar Ma'aikata (CCT), Danladi Yakubu Umar ya karkatar da sama da naira miliyan 15.5 zuwa asusun banki na matarsa lokacin yana ofis.
Za a ji tsohon Shugaban Kotun Da'ar Ma'aikata (CCT), Danladi Yakubu Umar ya karkatar da sama da naira miliyan 15.5 zuwa asusun banki na matarsa lokacin yana ofis.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kwatanta Almajirai da dandalin cutar coronavirus saboda rashin tsafta, wurin zama da kuma rashin kula da kai.
Gwamnati jihar Kaduna a Arewacin Najeriya, ta sake sallamar karin almajirai 35 wanda a baya sakamakon gwaji ya nuna cewa su na dauke da kwayoyin cutar korona.
A da wadanda za su iso daga kasashen ketaren ana bukatar su biya kudin jirginsu ne kadai yayin da gwamnati za ta dauki nauyin killace su da za a yi na makonni 2
Ministar kula da bala’o’i da walwalar jama’a, Sadiya Umar Faruk ce ta kaddamar da aikin, inda tace gwamnati na kashe daruruwan miliyoyi a duk rana don ciyarwar.
A yanzu hukumar BPE na aikin nazari a kan tsarin nata na bana, sakamakon akwai gibin naira tiriliyan 5.37 a kasafin kudin gwamnatin tarayya na shekarar 2020.
Wanda ake zargin ya fusata bayan Orji ya titsiye shi bisa dukan da ya yi wa dan sa, hakan yasa ya yi amfani da adda ya sare shi a lokacin da ya juya zai tafi.
An dakatar da wani faston cocin katolika mai suna Abel Malenga bayan bayan matar auren da yake lalata da ita ta mutu a gidansa da ke Zambia yayin da yake kanta.
Mutum daya ya rasa ransa a yammacin Alhamis a garin Yankara da ke karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina bayan harin da 'yan bindiga suka kai gidaje da dama a
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce Almajirai guda 28 sun kamu da kwayar cutar COVID-19 da aka fi sani da coronavirus a jihar kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito.
Labarai
Samu kari