Za a ji tsohon Shugaban Kotun Da'ar Ma'aikata (CCT), Danladi Yakubu Umar ya karkatar da sama da naira miliyan 15.5 zuwa asusun banki na matarsa lokacin yana ofis.
Za a ji tsohon Shugaban Kotun Da'ar Ma'aikata (CCT), Danladi Yakubu Umar ya karkatar da sama da naira miliyan 15.5 zuwa asusun banki na matarsa lokacin yana ofis.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana umarnin da ya bari idan har Jamhuriyar Musulunci ta samu nasarar daukar fansa a kansa ta hanyar kashe shi.
A cewar Enenche ko a ranar 10 ga watan Mayu sai da yan Boko Haram suka jibge iyalansu mutum 72 a daidai kofar shiga karamar hukumar Ngala da misalin karfe 8:30.
Hukumar 'yan sandan Najeriya, shiyar jihar Adamawa, Arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da labarin ɓarkewar rikicin tsakanin wasu kabilu biyu a jihar.
Wani faifan bidiyo dake nuna yadda rundunar Sojin Najeriya ke ragargazan yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya ya yadu.
Sakamakon sabunta farmakin da dakarun sojin Najeriya suka yi a kan 'yan ta'addan yankin arewa maso gabas, mayakan Boko Haram da na ISWAP sun fara barin iyalansu
Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma shugaban kwamitin kar-ta-kwana da fadar shugaban kasa ta kafa don yaki da cutar korona, Boss Mustapha, shi ne ya bayyana hakan.
Legas, wacce ke cikin jihohin da suke kan gaba wurin yawan mutanen da suka kamu da COVID-19 tana fama da karancin gadon asibiti don ba wa masu jinyar ta korona.
Boss Mustapha, shi ne ya sanar da hakan a ranar da ta gabata cikin birnin Abuja yayin zaman karin haske kashi na 31 kan halin da ake ciki game da cutar korona.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da samun wajen gwajin cutar Coronavirus na 25 a fadin tarayya da kuma jihohin da layin samun dakin gwaji
Majalisar dinkin duniya ta ja kunnen Najeriya cewa mayakan kungiyar yan ta'adda na Boko Haram na iya amfani da annobar COVID-19 wajen kai hari a sassan kasar.
Labarai
Samu kari