Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Shahararriyar jarumar finafinai a masana'antar Nollywood, Halima Abubakar, ta sauya addini daga Musulunci zuwa Kiristanci. Ta yi bayanin dalilin yin hakan.
Kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da cutar COVID-19, PTF ta sanar da rage awannin dokar ta bacin tare da ranar bude tashohin jiragen sama a fadin tarayya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 PTF na sassauta dokokin da aka kafa watanni yanzu.
Shahararren mawakin nan na Najeriya, Wizkid, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari da takwaran sa na Amurka, Donald Trump, ko kadan ba su da damu da al'ummar su ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 na sassauta dokokin da aka kafa don hana yaduwar.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga cibiyoyi a karkashin ma’aikatar jin kai da walwalar jama’a da su mika tallafi ga wadanda harin 'yan bindiga ya shafa a Sokoto.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Alhaji Kabiru Adjoto, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka ya sanya baki a rikicin APC a jihar.
Daga karshe gwamna Yahaya Bello ya karbi gargadin NCDC yayin da a ranar Litinin, 1 ga Yuni, ya yanke hukuncin shimfida dokar kulle a karamar hukumar Kabba-Bunu.
Gwamnatin tarayya ta rage farashin man fetur a fadin Najeriya zuwa N121.50 ga lita sabanin N125.00 da ake sayarwa yanzu. Hakan na kunshe cikin takardar PPPRA.
Gwamnonin karkashin kungiyar ci gaban gwamnoni ta PGF, wanda gwamnan Kebbi ya jagoranta, sun gana ne a gidan gwamnatinsa da ke unguwar Marina a jihar Legas.
Labarai
Samu kari