Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Shahararriyar jarumar finafinai a masana'antar Nollywood, Halima Abubakar, ta sauya addini daga Musulunci zuwa Kiristanci. Ta yi bayanin dalilin yin hakan.
Wani saurayi mai suna Abdullahi Sani tare da budurwarsa Sarah Paul sun shiga hannu bayan kama su da laifin satar kajin wata mata har guda 64, kotu ta garkame su
A jiya Lahadi ne Dino Melaye ya tsallake rijiya da baya, an sake kokarin kashe ‘Dan siyasar. Dino Melaye ya na ganin ta kansa bayan an sake yunkurin hallaka sa.
Wata majiya daga garin ta shaidawa Daily Trust cewa 'yan bindigan sun taho a babura ne misalin karfe 12 na dare inda suke rika harbi a iska don razana mutane.
Bangaren ICT ya yi abin da ba a taba yi ba a tarihin Gwamnatin Tarayya a farkon shekarar nan. Gudumuwar da ICT ta ba GDP ya nuna kokarin Minista Isa Ali Pantami
Ministan kwadago da samar da aikinyi, Chris Ngige ya gargadi malaman jami’a na ASUU da su dawo tattaunawar janye yajin aiki ko kuma su yabawa aya zaki nan gaba.
Ya zuwa karfe 11:26 na daren ranar Lahadi, alkaluman NCDC sun nuna cewa akwai jimillar mutane 10162 da aka tabbatar da cewa su na dauke da kwayar cutar korona
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi na’am da kafa da 'yan sandan sa kai wadanda za su dinga aiki a karkashin kulawar jami'an 'yan sandan Najeriya.
Kanal Umar ya rubuta wasikar ne a matsayin furucinsa a yayin da ake murnar cikar Buhari shekaru biyar a kan kujerar shugaban kasa Wasikar, mai dauke da kwanan
Dr Rilwanu Mohammed, Shugaban hukumar kula da kiwon lafiya a jihar Bauchi, ya ce an yi masa mummunan fahimta a kan rahoton da ya bada na mace-mace a jihar.
Labarai
Samu kari