Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Kazalika, shugaba Buhari ya aika sunan Jiya Kolo a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi Daniel James Kolo, wanda aka aika sunansa a matsayin mamba a FCC daga
Ba sabon abu bane, a sha'ani na shugabanci ko siyasar duniya, samun dukiya yana da matukar muhimmanci. Musamman dai ga 'yan siyasa masu neman rike madafun iko.
Yin hakan na daga cikin kokarin gwamnatin jihar na kara matsin lamba wajen neman wadanda su ka kamu da cutar korona, a cewar kwamishinar lafiya, Dakta Amina Moh
Rundunar tsaron hadin guiwa ta Operation Safe Haven da ke da alhakin tabbatar da zaman lafiya a sassan jihohin Filato, Bauchi da Kaduna ta kaddamar da atisaye.
Wata kotun laifuka na musamman da ke Ikeja a ranar Litinin ta yankewa wani mutum mai suna Rasak Abiona hukuncin kisa sakamakon kashe mahaifinsa da yayi da rodi.
Babban faston nan mai suna Johnson Suleman bayyana kokarin da yake wajen bankado makasan Vera Omozuwa, sannan wata kungiyar mai zama kanta ma ta saka N500,000.
Wani jigo a jamiyyar All Progressives Congress, APC, Joe Igbokwe shima ya tabbatar da rasuwar tsohon sanatan a hirar wayar tarho da ya yi da majiyar Legit.ng.
DSS sun bankado alamar tambaya a kan satifiket din Mataimakin Gwamna Bayelsa. Wani jami’in DSS ya ce an taba satifiket din NYSC na Mataimakin Gwamnan na PDP.
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya ziyarci Sokoto domin ganin yadda al'amuran tsaro ke faruwa a jihar tare da samo mafita.
Labarai
Samu kari