Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Hakan na kunshe ne a cikin wani takaitaccen sako da ma'aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a shafinta da ke manhajar Tuwita. A cikin sanarwar, gwamnatin
Shugaban kwamitin yaki da annobar korona ta jihar Kano, Dr Tijjani Hussein, ya bayyana cewa makonni kadan suka rage cutar ta yi kaura daga jihar Kano ta dabo.
Wasu gungun 'yan fashi da makami sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda takwas da su ka hada da DPO tare da yin fashi a wani tsohon banki a garin Isanlu da ke ka
'Yan Najeriya 4 sun sake zama abun alfahari ga kasarsu yayin da suka fito a cikin sahun bakaken fata masu kudi na duniya kamar yadda Africa Facts Zone ta fitar.
A yayin da damina ta fara, manoma na fatan komawa gona amma rashin zaman lafiyan da ke mamaye yankin arewa maso yamma na ci gaba da tsananta fiye da misali.
Sanata Peter Nwoboshi da Ministan N/Delra su na rigima a kan kwangiloli a NDDC. Ministan Shugaba Buhari ya shiga cikin zargin badakalar N500m a Neja-Delta.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya tabbatar da mutuwar wani dan majalisar dokokin jihar da wasu mutane uku sakamakon annobar cutar coronavirus a jihar.
Wata matar aure a unguwar Zango dake jihar Kano, mai suna Zulaihat Nasir, ta jiwa kishiyarta, Nafisa Isah, mumunan rauni bayan yi mata wanka da ruwan zafi.
Darakta Janar na ofishin Ben Akabueze, shi na ya kawar da wannan shakku a ranar Alhamis kan rahotanni da ke yaduwa game da shirin gyara ginin Majalisun Tarayya.
Labarai
Samu kari