Babbar mota ta kama da wuta a Gadar Niger

Babbar mota ta kama da wuta a Gadar Niger

Wata babban mota ta kama da wuta a kan gadar Niger da ke bangaren jihar Anambra a safiyar ranar Juma'a kamar yadda The Punch ta ruwaito.

An ruwaito cewa gobarar da ya taso daga cikin motar ya tirnike gadar da hayaki.

Mai magana da yawun Hukumar Kiyayye Haddura ta Kasa, FRSC a jihar Anambra, Paschal Anigbo, ya tabbatar da afkuwar lamarin.

Babban mota ta kama da wuta a Gadan Niger
Babban mota ta kama da wuta a Gadan Niger. Hoto daga The Punch
Asali: UGC

DUBA WANNAN: Sabon tsarin Facebook: Yadda zaka rika ganin labaran Legit.ng Hausa a shafinka da dumi-dumi

Ya ce, "A halin yanzu akwai babban mota da ke konewa a gadan Rafin Niger a safiyar yau Juma'a 5 ga watan Yunin 2020.

"An sanar da Hukumar Kashe Gobara."

Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa wakilinta ya gano cewa an samu wani rashin jituwa a kan rufe wani sashi na gadan da gwamnatin jihar Anambra ta yi a yunkurinta na hana fasinjoji shiga soboda hana yaduwar annobar coronavirus.

Ku saurari cikaken rahoton ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel