Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Rundunar yan sandan jihar Ekiti ta damke wani dan bautar kasa mai suna Abdulsalam Olekan da wasu sojoji biyu na bogi a wani sintiri a Babban birnin Ado Ekiti.
A bara wani Ɗan Najeriya Adewale Adeyemo ya samu shiga, ya zama Shugaban gidauniyar Barack Obama. Matashin Ɗan Najeriyar ya taba aiki da Barack Obama a 2015.
Ya ce da zarar gwamnati ta ba da izinin bude makarantu kuma dalibai sun koma aji, Hukumar WAEC za ta shimfida matakai da ka'idodin gudanar da jarabawar a bana.
Sanata Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawan kasar ya bayyana cewa yan Najeriya da dama kimanin miliyan 20 za su rasa ayyukansu idan har korona ta ci gaba.
Akwai alamun cewa Najeriya na iya shiga halin kakanikaye cikin yan kwanakin nan masu zuwa sakamakon tashin gwauron zabon da adadin sabbin masu kamuwa da cutar.
Fitaccen dan majalisar wakilai, Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa albashin da yake dauka a kowani wata baya kai shi ko ina don cikin kwana 10 yake karewa.
Gwamnatin Tarayyar ta tumke damarar da ba za ta gushe ba wajen ci gaba da yaki da cin zarafin mata ta hanyar lalata wanda ya ke neman zama ruwan dare a kasar.
Kungiyar IPOB ta kashe fiye da Naira miliyan 30 da nufin bata Gwamnatin Najeriya a waje. IPOB ta na batar da $85, 000 a Amurka da Turai saboda bata Gwamnati.
Kwamitin yaki da cutar Coronavirus na gwamnatin jihar Ondo ta damke wata mata mai cutar da ta gudu daga jihar Imo a kasuwar Oja Oba dake birnin jihar, Akure.
Labarai
Samu kari