Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC, ta ce, ta turawa yan Najeriya sakonnin wayar da kai kan cutar Coronavirus sama da milyan dari (100m) kwanan nan.
Yanzu duk Duniya babu wanda ya isa ya kama tsohuwar Ministan mai Diezani Alison Madukwe bayan ta samu takardar zama ‘yar kasa da mukami a gwamnatin kasar waje.
Kakakin majalisar dokokin Legas, Mudashiru Obasa ya bayyana gaban kwamitin binciken majalisar da aka shirya domin binciken zargin da ake masa na almindahana.
Rundunar soji ta ce za ta damka 'yan bindigar da ta kama a hannun rundunar 'yan sanda da zarar ta kammala yi musu tambayoyi. Dakarun sojoji sun kara fafata musa
FEC ta amice da biyan jihohin adadin kudin yayin zamanta na mako - mako da ta saba gudanarwa kowacce ranar Laraba. Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ne ya jagoar
Bayan kimanin mako daya (1) da karewa cugar Korona a jihar Kebbi, hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da samun bullar cutar a jihar Kebbi.
Mai magana da yawun KAROTA ya cigaba da cewa za su mika magungunan da hukumar Lafiya ta jihar Kano domin daukan matakin da ya dace kamar dai yadda suka saba.
Ya kara da cewa, abun takaici ne yadda galan din madara ya fi na man fetur tsada. Wannan kadai ya isa ya sa a gane cewa Fulani na cikin wani hali a kasar nan.
Hon. Gudaji Kazaure ya yi magana game da Coronavirus, ya soki Gwamnatin kasa, ya ce a maida hankali wajen maganin kashe-kashe kamar yadda aka damu da COVID-19.
Labarai
Samu kari