Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
NSCDC ta jaddada cewa a halin yanzu ba ta gudanar da wata tanatncewa kuma ba ta aika sakon gayyatar ganawa da masu neman aiki ba. Rundunar tsaron ta bayyana cew
A makon nan ne mu ka ji cewa Naira ta yi mummunar fadi a kasuwa, Dala $1 ta na neman kai N500. Naira ta yi kasa a kasuwar canji, Dalar Amurka ta koma N452.
Tsohon Jami’in Gwamnati zai yi zaman kurkukun shekara da shekaru saboda laifin sata. Alkali ya daure tsohon Jami’in sharia’a da ya damfari Zaurawa 194 a Borno.
A cikin wasu jerin sakonni da ya wallafa a shafinsa na Tuwita, Fayose ya bayyana cewa; "APc ta fada rikici saboda Allah ya na fushi da jam'iyyar a kan take hakk
Rundunar Sojojin Sama ta tarwatsa wani rukunin gidaje na wasu shugabannin 'yan ta'adda na Boko Haram tare da fatattaki wasu daga cikin mayaƙansu a Garin Maloma.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar APC, Abiola Ajimobi ya rantsar da kwamitin zaben gwamnoni na jihar Edo da kuma na daukaka karar zaben fidda gwani da za a yi.
An gayyaci shugabannin hukumomin ne saboda sun ki bayar da bayani yayin da ofishin Odita-Janar na Tarayya ya nuna rashin gamsuwa da yadda suke kashe kudade.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna bacin ransa kan yadda lamarin tsaro ya tabarbare a kasar yan kwanakin nan. Ya nuna bacin ransa kan yadda kansu ke rarrabe.
Ma'aikatan lafiya 29 sun kamu da corona virus a jihar Plateau, kwamishinan lafiya na jihar ne ya bayyana haka yayinda yake hira da manema labarai a garin Jos.
Labarai
Samu kari