Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yanke hukunci a shari'ar da ke kalubalantar shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa ya kamata a sake zama a tattauna irin kudaden da ake bannatarwa akan manyan jami'an gwamnati.
Za'a bude mimanin Masallatai 1,560, manya da kanana, fari daga Sallar Asuban ranar Lahadi, bayan kwanaki 90 a rufe domin takaita yaduwar cutar Coronavirus Saudi
An yankewa wani bugaggen Biri dan giya hukuncin daurin rai da rai sakamakon dabi'ar rigima da ya bayyana bayan an hana shi giya, jaridarThe Nation ta gano.
Hukumar hana yaduwar Cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da cewa annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 667 a fadin Najeriya yau Juma'a,19, 2020
A ranar Alhamis, jam'iyyar ta sanar da cewa ta dage zaben da aka shirya yi a ranar 19 ga watan Yuni zuwa ranar 23 ga watan Yuni kamar yadda The Cable ta ruwaito
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana yadda mijinta ya ki taimakon 'yan uwanta bayan ya biya sadakinta har kusan N600,000, jaridar The Nation Community ta walla
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar, ya taya Obaseki murna.
Mataimakin sakataren jam'iyyar All Progressives Congress APC wanda ya alanta kansa shugaba ya aikewa hukumar zabe INEC wasikar cewa kotu ta nadashi jagora.
A ranar Juma'a ne jam'iyyar APC tace gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya barta tun kwanaki kadan da suka gabata, sakataren yada labarai na APC na kas ya sanar.
Labarai
Samu kari