Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 667 sun harbu da cutar Korona a Najeriya

Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 667 sun harbu da cutar Korona a Najeriya

Hukumar hana yaduwar Cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da cewa annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 667 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:18 na daren ranar Juma'a 19 ga watan Yuni na shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 667 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;

Lagos-281

Abia-48

Oyo-45

FCT-38

Ogun-37

Enugu-31

Ondo-23

Plateau-21

Edo-19

Delta-18

Rivers-18

Bayelsa-17

Akwa Ibom-17

Kaduna-14

Kano-12

Bauchi-9

Gombe-4

Osun-3

Benue-3

Nasarawa-3

Kwara-3

Ekiti-2

Borno-1

19,147 suka kamu

6,581 aka sallama

487 sun mutu

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel