Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ruwan sama ya rusa gidaje 300 a jihar Kebbi
Ruwan sama ya rusa gidaje 300 a jihar Kebbi
daga  Mudathir Ishaq

Mun samu rahoton cewa kimanin gidaje 300 ne iska mai karfin gaske ta rusa yayin saukar ruwan sama na mamako da aka tafka tamkar da bakin kwarya a jihar Kebbi.