Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
A tsawon shekara guda kenan kawo yanzu, bincike ya nuna cewa majalisar dattawa ta amince da nade-naden shugaba Muhammadu Buhari guda 207 tun bayan kafuwarta.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi mai shekaru 36 bayan ya yi lalata da kaninsa ta hanyar luwadi tare da toshe masa baki da biskiti da lemu.
An yi gajeruwar dirama a jihar Ondo daren Asabar yayinda kwamishanan yan sandan jihar, Bolaji Salami, ya hana mataimakin gwamna, Agboola Ajayi, fita daga cikin.
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Binuwai ta ragargaji yan ta'adda a maboyarsu da ke yankin Ginda da ke Saghev a karamar hukumar Guma, an kashe mutum daya.
Shugaban sashen hulda da al'umma na kungiyar gwamnonin, Abdulrazaque Bello-Barkindo, shi ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis.
Ya kuma sanar da cewa za a rufe cibiyar killace masu coronavirus na Fanisau "har zuwa lokacin da muka samu sabbin masu cutar da suka fi karfin ainihin cibiyar
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter, ta ce karin karin mutune 661 da suka kamu sun fito
Gwamnonin jihohin arewa sun yanke hukuncin saka mafarauta da 'yan banga domin yakar matsalar 'yan bindiga da duk wani nau'in rashin tsaro da ke yankin arewaci.
Jam'iyyar APC reshen jihar Rivers ta bayar da shawarar a nada tsohon Attoney janar na jihar, Worgu Boms ya maye gurbin sakataren jamiyyar na kasa, Victor Giadom
Labarai
Samu kari