Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Dan takara daya da ya rage bai janye ba, Mista Kenneth Imasuagbon, ya sanar da janyewa gwamna Godwin Obaseki a zaben fiddan gwanin dan takaran gwamnan jihar Edo
Laifukan da ake zarginsa da aikatawa sun hada almundahar kudi, yaudarar mutane don samun lambobin sirri, zambar banki, yin sojan gona, kuste ta intanet d.s.
Shafin Face2Face Africa ya ruwaito cewa, an gudanar da wannan bincike ne a watan Maris na shekarar 2020, yayin da ake tsaka da fama da annobar cutar korona.
Ajimobi, ya yi gwamnan jihar Oyo tsakanin shekarar 2011 da 2019, kafin dag baya a nadashi mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress APC na yankin
Kamar yadda aka shiga lokain damuna, akan samu yawaitar ambaliyar ruwa a wasu sassa da dama na Najeriya don haka muka kawo wasu dabarun tsirar da kai a yanayin.
Jawabin na hukumar NYSC na zuwa ne bayan wani kwamiti a karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayar da shawarar a dakatar da
Hukumar kula da harkar lafiya ta nahiyar Turai ta aminta da magani mai suna Remdesivir domin amfani wajen magance cutar korona. A shekarun da suka gabata an yi
Ajimobi ya auri Florence Ajimobi a shekarar 1980 kuma sun haifi yara biyar. Diyarsa ta farko Abisola Kola-Daisi 'yar kasuwa ce wacce ta kafa kamfanin Florence H
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa Tsohon gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobo, ya rigamu gidan gaskiya, Punch.
Labarai
Samu kari