Jihohi biyar da suka hada da Bayelsa, Borno, Kano, Kebbi da Yobe za su samu dala miliyan 15 daga shirin HOPE Governance Programme na Bankin Duniya.
Jihohi biyar da suka hada da Bayelsa, Borno, Kano, Kebbi da Yobe za su samu dala miliyan 15 daga shirin HOPE Governance Programme na Bankin Duniya.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
The Cable ta ruwaito cewa yan bindigan sun isa asibitin cikin motocci guda uku inda suka fara harbe harbe da bindiga wadda hakan yasa mutane suka tarwatse.
A cikin wani jawabi mai dauke da sa hannun Isa Gusau, ma'aikacin sashen watsa labarai a gidan gwamnatin Borno, gwamnan jihar, Farfesa Babagana Umar Zulum, ya sa
Shugabannin majalisar dokokin tarayya da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun kammala yarjejeniyar tsayar da karin kudin wutar lantarki da zai fara a watan Yuli.
Kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito wannan lamari na dakatar da wasu ma'aikata ya faru ne sakamakon durkushewar tattalin arziki da annobar korona ta janyo.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, da iyalinsa sun kamu muguwar cutar Coronavirus (COVID19) yan kwanaki bayan
Shugaba Muhammadu Buhari a halin yanzu yana jagorantar taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya, FEC, da ake gudanarwa a dakin taro na Majalisar da ke Aso Rock Villa
Binciken da aka gudanar bai tsawaita ba zuwa lokacin da aka shimfida dokar kulle sanadiyar annobar korona inda a nan ma an yi ta kiraye-kiraye a kan take hakki.
Jam'iyyar All Progressives Congress na kokarin hada kan 'ya'yanta a fadin kasar domin ta yi nasara kan jam'iyyar Peoples Democratic Party a zabukan Ondo da Edo.
Bola Tinubu, Rotimi Amaechi, da Nasir El-Rufai sun fara harama na zaben 2023. Ministan Buhari da wasu manyan Gwamnonin APC sun fara harin siyasar tun yanzu.
Labarai
Samu kari