Da duminsa: An nada Ganduje shugaban kwamitin yakin zaben gwamnan jihar Edo na APC (Kalli jerin yan kwamitin)
Kwamitin rikon kwaryar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) karkashin jagorancin gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ta nada kwamitin mutane 49 domin yakin neman zaben gwamnan jihar Edo.
Za'a gudanar da zaben ne ranar 19 ga watan Satumba, 2020.
Legit ta samu labarin cewa an nada gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, matsayin shugaban kwamitin, yayinda gwamnan Imo, Hope Uzodinma, zai zama mataimakin kwamitin kuma Abbas Braimoh a matsayin sakatare.
Mataimakin kakakin jam'iyyar ya bayyana cewa za'a rantsar da kwamitin ranar 6 ga Yuli, 2020 a sakatariyar jam'iyyar dake Abuja.
Dan takaran jam'iyyar APC, Osaze Ize-Iyamu zai kara da na PDP, Godwin Obaseki, bayan dambarwan siyasan da ya gudana tsakaninsu.

Asali: Twitter
Ga jerin mambobin kwamitin.
1.H.E. Dr. Abdullahi Umar Ganduje - Shugaba
2. H.E. (Sen.) Hope Uzodinma - Mataimakin shugaba
3. Sen. Ovie Omo-Agege - Mamba
4. H.E. Inuwa Yahaya - Mamba
5. H.E. Alh. Yahaya Bello - Mamba
6.H.E. Babajide Sanwo-Olu - Mamba
7.H.E. (Chief) John Odigie-Oyegun - Mamba
8. H.E. Comrade Adams Oshiomhole - Mamba
9. Sen. Aliyu Magatakarda Wamakko - Mamba
10. H.E. Sen. Godswill Akpabio - Mamba
11. H.E. Sen. Orji Uzor Kalu - Mamba
12. H.E. Sen. Owelle Roachas Okorocha - Mamba
13. H.E. Timipre Sylva - Mamba
14. H.E. Dr. Pius Odubu - Mamba
15. Sen. Degi Eremiemyo Biobaraku - Mamba
16. H.E. Prof. Oserheimen A. Osunbor - Mamba
17. H.E. Emmanuel Eweta Uduaghan -Mamba
18. Sen. John Owan Enoh - Mamba
19. Rt. Hon. E.J. Agbonayiman - Mamba
20. Engr. Babachir Lawal - Mamba
21. Prince B.B. Apugo - Mamba
22. Gen. Charles Airhiavbere - Mamba
23. Hon. Peter Akpatason - Mamba
24. Hon. Patrick Alsowleren - Mamba
25. Hon. Johnson Oghuma - Mamba
26. Hon. Prof. Julius Ihonvbere - Mamba
27. Hon. Pally Iriase - Mamba
28. Hon. Dennis Idahosa - Mamba
29. Mrs. Rachel Akpabio - Mamba
30. Mr. Bolaji Afeez - Mamba
31. Engr. Gabriel Iduseri - Mamba
32. Chief Cairo Ojougboh - Mamba
33. Patrick Obahiagbon - Mamba
34. Chief Ayiri Emami - Mamba
35. Hon. Abubakar Adagu Suberu - Mamba
36. Usman Nahuche - Mamba
37. Engr. Chidi Orji - Mamba
38. Dr. Almajiri Giadam - Mamba
39. Sen. Sa’idu Umar Kumo - Mamba
40. Chief Pius Akinyelure - Mamba
41. Engr. Chris Ogiemwonyi - Mamba
42. Chief Solomon Edebiri - Mamba
43. Prof. Ebegue Amadasun - Mamba
44. Hon. Saturday Uwulekue - Mamba
45. Hon. Osaro Obaze - Mamba
46. Chief Samuel Ogbuku - Mamba
47. Miss. Rinsola Abiola - Mamba
48. Theresa Tekenel - Mamba
49. Hon. Abbas Braimoh - Sakatare
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng