Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana damuwarsa dangane da yadda annobar cutar korona ta ke ci gaba da bazuwa a fadin duniya babu wani sassauci.
Dazu Orji Kalu ya gabatar da kudirin gyara gidajen yarin Najeriya. ‘Dan Majalisar ya sha alwashin fito da wadanda ke gidajen yari bayan zaman kurkukun da ya yi.
Hukumar Kula Da Farashin Albarkatun Man Fetur (PPPRA) ta bayar da shawarar a kara farashin litar man fetur daga farashin daga N121.50 da ake siyar wa a baya.
Majalisar dattawan Najeriya da na wakilai a jiya sun bukaci shugaba Muhammadu Buhari ya dakatad da shirinsa na daukan matasan Najeriya 774,000 aikin gyara.
Masu bada shawara a kan tattalin arziki sun ce tallafin da za a bada zai iya gamuwa da cikas. Masana sun ba Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari wasu shawarwari.
Gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen dukkanin 'yan kwamitin da za su jagoranci ragamar shirinta na daukan matasa 774,000 a duk jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Kazalika, Buratai ya yi watsi da batun zargin cewa rundunar soji ta gaza magance aiyukan ta'addanci, ya bayyana cewa rununar soji ta na iya bakin kokarinta
Gwamnatin jihar Kogi ta ce ba 'yan bindiga ba ne su ka kai hari asibitin gwamnatin tarayya (FMC) da ke Lokoja, babban birnin jiha, kamar yadda kafafen yada laba
Rundunar sojojin Najeriya karkashin jagorancin Tukur Buratai ya ta kafa babban sansanin sojoji a jihar Katsina a kokarinta na magance matsalar tsaro a yankin.
Labarai
Samu kari