Labarai

Labarai Zafafan Labaran

'Yadda 'yan Boko Haram ke samun makamai'
Breaking
'Yadda 'yan Boko Haram ke samun makamai'
daga  Aminu Ibrahim

Manjo Janar Enenche, a ranar Alhamis yayin taron manema labarai a kan ayyukan sojojin ya ce rundunar sojin ba ta san wadanda ke daukan nauyin 'yan Boko Haram.

Dakarun soji sun halaka 'yan fashi biyu a Jos
Dakarun soji sun halaka 'yan fashi biyu a Jos
daga  Mudathir Ishaq

Dakarun Operation Safe Haven a jiya sun kashe 'yan fashi da makami biyu a Jos, babban birnin jihar Filato, cewar kwamandan OPSH, Manjo Janar Chukuemeka Okonkwo.