Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wata mata 'yar asalin Florida mai suna Kris Hedstrom ta maka makwabcinta a kotu tare da bukatar sanin mahaifin akuyoyinta biyar da ta siya a watan Disamba.
Duk da cewa na kira dukkan wadanda na san na yi cudanya dasu na ce musu su tafi gwaji, ina shawartar duk wanda yayi cudanya da ni cikin makonni 2 ya tafi gwaji.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 454 da suka fito daga jihohin Najeriya
Wata yarinya 'yar shekaru 14 ta gudu daga gidan iyayenta da ke Biogbolo a karamar hukumar Yenagoa ta jihar Bayelsa domin kasancewa tare da saurayinta, Victory A
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Dakta Isa Obrahim Ali Pantami, ya yi watsi da rahotannin wata kafar yada labarai a yanar gizo da ta wallafa.
Ya ce, "Dan uwa na, babu wata fada. Shugaban hukumar (Mele Kyari)aboki na ne na kut da kut. Ya taimaka min sosai. Na yi murabus ne domin komawa Amurka wurin iya
Kazalika, ofishin babban mai binciken ya bankado yadda hukumar makarantar ta biya wasu ma'aikata 52 N36m a matsayin kudin sutura, kuma an tura kudin ne asusun
Hukumar mayakan saman Najeriya ta samu sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42 a ranar Juma'a, 3 ga watan Yuli, 2020. Kakakin Ibikunle Daramola ya fadi.
National Youth Service Corps (NYSC) ta bai wa Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo sabuwar takardar shaida kammala hidimar kasa bayan kuskuren da tayi a ta farko.
Labarai
Samu kari