Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Babban sakataren sadarwa na fadar gwamnatin Kano, Malam Abba Anwar, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya gabatar a ranar Asabar cikin Kanon Dabo.
Saidu Muhammed, wanda ya bayyana hakan a karshen makon da ya gabata, ya ce lamarin ya kuma janyo asarar kadarori da darajarsu ta kai naira miliyan arba'in.
Rashin ganin Lara Oshiomhole, uwargidar tsohon shugaban jam'iyyar APC da aka dakatar ta fito domin marawa mijinta baya a lokacin rikicin ya dasa ayar tambaya.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 603 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Bayan watanni hudu da bullar cutar Coronavirus a Najeriya, Akalla gwamnoni 36 sun kamu da cutar. Adadin wadanda suka kamu da cutar ya kai 27,564 bisa alkaluma.
Pantami ya furta wannan ne yayin da ya ke martani a kan rahotonin da wasu jaridun intanet suka wallafa na cewa ya siya manyan gidaje uku a cikin shekara guda tu
Majalisar dinkin duniya UN ta dakatad da kai agaji da tallafi ta jirgin sama sakamakon yunkurin da akayi na baro jirginta mai saukar Angulu a jihar Borno.
Akalla matasa milyan uku sukayi rijistan neman aiki a shirin N-Power na gwamnatin tarayya cikin mako daya kacal, lissafi daga shafin rijistan NSIO ya nuna.
Shahrarren shehin Malami, Fadilatus-Shiekh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana rashin amincewarsa da gwamnonin Arewa bisa kokarin hana shirinalmajiranci da suke yi.
Labarai
Samu kari