Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Jihar Kano ta yi fintinkau wajen yawan adadin masu samun waraka daga cutar Coronavirus, bisa alkalumar hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC.
Da alamun cewa Gwamnatin Najeriya ta fara tunanin garkama wani sabon takunmin hana fita. Ana samun karin masu COVID-19, ba za mu kore maganar rufe gari ba.
A ranar Litinin, shaidar masu gurfanarwa, Alhaji Sani Dauda, ya sanar da babbar kotun tarayya da ke Abuja cewa, Sanata Sani ya bukacesa da ya bai wa alkalai.
Ana ta faman cacar baki tsakanin PDP da APC a kan zaben Edo. PDP ta ce Ganduje kasurgumin barawo ne, bai da hurumin da zai yi maganar satar kudin gwamnati.
Festus Keyamo SAN zai sake bayyana gaban ‘Yan Majalisa kan batun daukar aiki. Ahmad Lawan ya ce hukumar NDE ne za ta zakulo matasan da za a ba wannan aiki.
Tsohon SSG ya fasa kwai, ya bayyana yadda su ka yi magudi domin APC ta yi nasara a Ondo. Amma bai iya bada wasu hujjoji da su gamsar da abin da ya ke fada ba.
DSS ta tasa Magu a gaba, ya yi wa awa 6 ya na amsa tambayoyi masu zafi. Akwai yiwuwar a ba Buhari shawarar ya tsige Shugaban Hukumar EFCC saboda zargin badakala
Ta tsaya a ƙofa riƙe da bindiga AK-47. Ta faɗa masa cewa za ta kashe shi sannan ta gyara bindigar ta harbe shi sau biyu ta yi masa rauni a kansa daidai saman ku
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 575 da suka fito daga jihohin Najeriya
Labarai
Samu kari