Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Dakarun sojin Sector 3 OPERATION LAFIYA DOLE sun samu gagarumin nasara kan wasu yan ta'addan Boko haram da sukayi yunkurin kai musu hari a da safiyar yau.
Jami'an hukumar tsaro NSCDC reshen jihar Adamawa sun kama, shugaban kungiyar miyagu ta Shila, Damudu da suka dade suna nema ruwa a jallo don barnar da ya ke yi.
Sai dai, a yayin da Buratai ke kaddamar da wannan atisaye, wasu 'yan bindiga sun kai hari kauyen Yar Gamji mai nisan kilomita 150 daga karamar hukumar Batsari
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya karbi ran shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Kwara, Alhaji Adisa Logun. Hadimin gwamnan ne ya bayar da sanarwar.
Babban ministan kwadago, Chris Ngige ya bai wa majalisar dokokin tarayya a kan sabanin da ya shiga tsakanin kwamitinsu da karamin ministan kwadago, Keyamo.
Cikin kiddigar kasashe da aka fitar a shekarar 2020 wasu kasashen Afrika 5 sun yi fice yayin da suka yi wa sauran kasashen nahiyar fintinkau ta fuskar karfi.
Bayan dalibai sun gaji da zaman dirshan a gida, a karshe hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire WAEC, ta fidda jadawalin jarrabawar shekarar 2020.
Fadar shugaban kasa ta yi martani a kan bincike da ke gudana kan dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC, ta ce babu wanda ya fi karfin a bincike shi.
A cikin karar da suka shigar ta hannun lauyoyinsu, masu neman hakkin sun ce gwamnatin China ta yi rikon sakainar kashi kan lamarin da ya janyo bullar annobar.
Labarai
Samu kari