Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Tun bayan bullar cutar a jihar Jigawa ta harbi mutum 318, yayin da ta hallaka mutum 10, sa'annan an sallami ragowar mutum 308 daga cibiyoyin killace masu cutar.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa mambobin majalisar dokokin jihar Ondo sun fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Ajayi Agboola kan zargi rashin da’a.
Watanni hudu da bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 da kuma babban babban birnin kasar na Tarayya.
Mataimakin gwamnan Jihar Ondo, Ajayi Ogboola ya garzaya kotu domin hana majalisar dokokin jihar tsige shi daga kujerarsa bayan sauya sheka da ya yi daga APC.
Hukumomi a kasar ta China sun yi gargadi mazauna kasar su dena farauta, ci ko safarar dabobin da ka iya yada cututtuka kuma su kai rahoton duk wani daba da suka
Wata mata mai shekaru 33 da yayarta a Kaduna sun shiga hannun jami'an tsaro bayan an kamasu suna birne jaririya da ranta a Kadun, shafin Linda Ikeji ya ruwaito.
Wata kotun majistare da ke jihar Enugu a ranar Litinin, 6 ga watan Yuli, ta bukaci a adana mata Jude Ozougwu da matarsa mai suna Ifeoma a gidan gyaran hali.
Babban sakatare a kwamitin gudanarwa na jam'iyyar, Austin Akobundu, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin cikin birnin Abuja.
Jam'iyyar adawar kasar ta PDP ta bukaci mukkadashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Magu ya yi murabus daga kujerarsa kan tuhumarsa da ake masa.
Labarai
Samu kari