Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Bayan babban ministan kwadago, Chris Ngige ya bayar da hakuri kan abun da Festus Keyamo ya yi wa majalisa, karamin ministan ya sake yi masu wankin babban bargo.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a jiya ya caccaki takwararsa na jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, kan jawaban da yayi bisa zaben gwamnan jihar Edo.
Bayan jami'an 'yan sanda dake aiki a FCIID sun birkice gidan Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ya sake kwana ofishin yan sanda.
Wata kotu da ke zamanta a Ile-Ife jihar Osun ta wanke wa wani mutum mai suna Oluleke Ogunyemi hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kashe wani.
Hukumar hana fasa kwabrin tare da hadin kan hukumar leken asirin cikin gida DSS sun kai simame kasuwar Singer dake jihar Kano don dakile masu shigo da shinkafa.
Dakarun Sojin musamman na Super Camp 4 Faskari, dake aiki karkashin atisayen 'tsarkake Sahel' sun hallaka yan bindiga akalla 46 a artabun da sukayi a Batsari.
Yan sandan a yankin Owode-Egbado sun kama wani fasto mai suna Oluwafemi Oyebola da ya yi wa yar cikinsa ciki har sau uku kuma ya kai ta aka zubar da cikin.
Ya kara da cewa gwamnati ta farga kuma za ta yi wa tufkar hanci saboda mutanen Kano sun kasance ma su riko da addini, kuma za su iya daukan doka a hannunsu matu
Magu, wanda ake kyautata zaton cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dakatar da shi, ya na fuskantar tuhume - tuhume ma su nasaba da almundahana kama karya
Labarai
Samu kari