Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Rahoton hakan yana kunshe ne cikin wata sanarwa da rundunar dakarun sojin kasa ta Najeriya ta fitar kan shafinta na dandalin sada zumuta a ranar Laraba ta yau.
A yau Laraba shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke Abuja, babban birnin kasar na Tarayya.
Rundunar yan sanda a jihar Oyo ta yi ram da gugun matsafa da su ka yi fice wajen kisan bayin Allah a yankin yankin Akinyele da ke Ibadan domin yin asiri da su.
‘Yan Majalisar tarayya za su gayyaci shugabannnin NLNG da NNPC kan zargin badakala. Don haka ne ‘Yan Majalisa za su binciki harkar kudi a cikin kamfanonin kasar
Wani dan fashi da makami da rundunar yan sandan jihar Zamfara ta kama mai suna Abubakar Namalika, ya bayyana cewa ya kashe mutum bakwai kuma an bashi N5000.
Tsohon Gwamnan PDP Ayodele Peter Fayose ya ce Allah ne ya kama Ibrahim Magu. Irinsu Shehu Sani da Fayose sun yi magana game da dambarwar da Magu ya shiga.
Duk da cewa hukumar DSS ta musanta rahoton cewa ta damke mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, jami'an yan sandan FCID sun garkameshi a ofishinsu.
Hukumar WAEC mai shirya jarrabawa kammala karatun sakandire a Yammacin Afrika, a ranar Talata ta fitar da ka'idodin yadda za'a gudanar da jarrabawar a bana.
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kogi ta yamma ya bayyana cewa ya gargadi Buhari kan yaki da rashawar Magu amma ya yi biris da shi.
Labarai
Samu kari