Labarai

Labarai Zafafan Labaran

CBN ta sake rage wa Naira daraja
Breaking
CBN ta sake rage wa Naira daraja
daga  Mudathir Ishaq

Babban bankin Najeriya a ranar Talata ya rage darajar Naira. Dala daya a halin yanzu na da darajar N381. Hakan na daga cikin hanyar gyara yanayin cinikaya tare.