Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Hukumar da ke alhakin kula da filayen jiragen sama da harkokin da suka fasinjoji (FAAN) ta fitar da jerin wasu matakai da ake bukatar Fasinjoji da kamfanonin ji
A kokarin da rundunar soji ke yi domin ganin ta kau da yan bindiga da miyagu a yankin arewa maso yamma, ta kaddamar da wani sabon aikin ragargaza a Sakkwato.
Majalisa ta kawo dokar takaita lalata da ‘Yan mata a manyan makarantu. A yanzu Majalisar dattawa za ta sa kafar wando daya da Malaman da ke lalata da a Najeriya
Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq ya yi martani a kan mutuwar shugaban ma'aikatansa, Adisa Logun wanda korona ta kashe, ya ce wata biyu kenan bai sa shi a ido ba.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya kori daya daga cikin manyan sakatarorin jiharsa, Sunny Okere daga aiki nan take saboda saba dokokin dakile yaduwar korona.
Akalla Sojojin Najeriya Ashirin (20) sun rasa rayukansu yayinda saura da dama suka jikkata yayinda wasu yan ta'addan Boko Haram suka kai harin kwantan bauna.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya tace daliban ajin karshe na makarantun sakandare ba za su rubuta jarrabawar WAEC ba a bana don fargabar tsaron lafiyarsu daga korona
An sanar cewa a yau Laraba gwamnonin jihohi 36 na Najeriya za su gana domin tattauna kan wasu muhimman batutuwa da suka shafi jihohinsu da kuma kasa baki daya.
Yan bindiga sun tare jami'in soja, GSM Abubakar a hayarsa ta zuwa Kaduna bayan baro Legas, sun kashe shi sannan sun yi awon gaba da matarsa da mahaifiyarsa.
Labarai
Samu kari