Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Magu ya nemi beli a wurin IGP
Breaking
Yanzu-yanzu: Magu ya nemi beli a wurin IGP
daga  Aminu Ibrahim

Dakatattacen mukadashin shugaban yaki da rashawa ta EFCC, Ibrahim Magu da ake bincika kan zargin rashawa ya nemi Sufeta Janar na Yan sanda ya bayar da shi beli.