Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, Ibrahim Magu, ya karyata rahotannin da ke cewa ya bai Osinbajo kudi
Mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, Ibrahim Magu, ya bukaci beli daga kwamitin fadar shugaban kasa
Hukumar Yaki da Yaduwar Cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 499 a fadin Najeriya a yau Alhamis, 9 ga Yuli.
Shugaba kasa, Muhammadu Buhari, zai rattafa hannu kan gyararren kasafin kudin 2020 da ya aika majalisar dokokin tarayya a gobe Juma'a, 10 ga watan Yuli, 2020.
Shugaban dakarun sojin saman Najeriya, Sadique Abubakar, ya ce dakarun rundunarsa za ta ci gaba da yakar 'yan bindiga har sai 'yan kasa na iya fita yi harkoki.
Wannan ya na kunshe cikin kididdigar alkaluman da Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya, (NCDC) ta fitar a daren ranar Laraba, 8 ga watan Yulin 2020.
Ya ce rundunar 'yan sanda ta yanke wannan shawara ne bayan sakamakon rahoton bincike ya nuna cewa kaso 33.3 na laifin fyade ana aikata shi a cikin kangwayen jam
Hukumar fim na kasa za ta kama wadanda su ka yi fim din ‘Yan Madigo. A cewar Pamela Adie, soyayya ce za a gani a fim din da ta shirya ba iskancin ‘yan madigo ba
Tsohon shugaban jamiyyar PDP kuma a yanzu jigo a jamiyyar APC, Ali Modu Sheriff a ranar Alhamis ya kai ziyarar bazata zuwa hedkwatan APC na kasa da ke Abuja.
Labarai
Samu kari